A cikin wannan shekara da ba ta wuce kwana 40 da kamawa ba, an samu munanan fashewar tankokin man fetur a Najeriya, akalla ...
Kasuwannin hannayen jari a Amurka sun yi kasa a ranar Juma'a yayin da ake nuna damuwa game da hauhawar farashin kayayyaki da ...
Shugaban Amurka Donald Trump ya fada a jiya Jranar cewa ya kamata a kalli shirinsa na neman mallakar Zirin Gaza, a matsayin ...
Jakadan jamhuriyar Benin a Nijar ya roki gafarar al'ummar jamhuriyar Nijar a madadin gwamnatin Patrice Talon da al'ummar kasar baki daya, dangane da sabanin da ya biyo bayan takunkumin da ECOWAS ta ka ...
LAFIYARMU: Kimanin mutane miliyan 50 a duniya ke fama da cutar farfadiya, akalla kaso 80 a kasashe masu matsakaitan kudaden shiga - WHO ...
Ga dukkan alamu, duk da kokarin da sojojin Najeriya ke yi wajen yakar 'yan bindiga, har yanzu akwai sauran rina a kaba.
Matukin jirgin da fasinjansa mutum guda sun mutu a hatsarin, wanda ya faru jim kadan bayan da jirgin kirar King Air F90 ya ...
Duk da nasarar da jami'an sojin Najeriya ke samu a yaki da 'yan bindiga a Najeriya, har yanzu a wasu yankuna mutane na ...