Kasuwannin hannayen jari a Amurka sun yi kasa a ranar Juma'a yayin da ake nuna damuwa game da hauhawar farashin kayayyaki da ...
A cikin wannan shekara da ba ta wuce kwana 40 da kamawa ba, an samu munanan fashewar tankokin man fetur a Najeriya, akalla ...
Shugaban Amurka Donald Trump ya fada a jiya Jranar cewa ya kamata a kalli shirinsa na neman mallakar Zirin Gaza, a matsayin ...
Jakadan jamhuriyar Benin a Nijar ya roki gafarar al'ummar jamhuriyar Nijar a madadin gwamnatin Patrice Talon da al'ummar kasar baki daya, dangane da sabanin da ya biyo bayan takunkumin da ECOWAS ta ka ...
LAFIYARMU: Kimanin mutane miliyan 50 a duniya ke fama da cutar farfadiya, akalla kaso 80 a kasashe masu matsakaitan kudaden shiga - WHO ...
Matukin jirgin da fasinjansa mutum guda sun mutu a hatsarin, wanda ya faru jim kadan bayan da jirgin kirar King Air F90 ya ...
Ga dukkan alamu, duk da kokarin da sojojin Najeriya ke yi wajen yakar 'yan bindiga, har yanzu akwai sauran rina a kaba.
An tsara cewa galibin fursunonin za su tafi gudun hijira da zarar an sakesu, inda a Lahadin da ta gabata a birnin Doha, Fidan ...